Shugaban kasar Namibiya Hage Geingob ya mutu

Dw

Shugaban kasar Namibiya Hage Geingob ya mutu"

Play all audios:

Loading...

Shugaban kasar Namibiya ya mutu da sanhin safiyar Lahadi 04.02.2024 a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin kasar inda da aka kwantar da shi domin jinyar cutar daji ko kuma cancer.


Majigayi Hage Geingob ya dare kan mulki Namibiya a karon faron a shekarar 2014 sannan kuma ya kara samun wani wa'adin mulki na biyu a shekarar 2019, kafin ya mutuwa ta dauke sa yana dan


shekaru 83 a duniya.


A lokacin da yake raye Hage Geingob wanda aka haifa a shekarar 1941 a Arewacin kasar Namibiya, ya kasance daya daga cikin 'yan gwagwarmayar da suka jagoranci samun 'yancin kan kasar a


shekarar 1990, sannan kuma za a iya tunawa da fafutikar da ya yi ta yaki da gwamnatin masu nuna wariyar launin fata ta Afrika ta Kudu. 


A fagen siyasar wannan zamani Hage Geingob na daga cikin wadanda suka goya wa Afrika ta Kudu baya a lokacin da ta maka Isra'ila a kutun duniya kan rikicin zirin Gaza na yankin Falasdinu. 


Kafin ya zama shugaban kasa, Geingob ya rike mukamin Firaminista na tsawon shekaru 12 bayan dawowarsa gida daga Amurka inda ya yi zaman gudun hijira. 


Tun bayan sanar da mutuwarsa, shugabanni kasashe na ta aike wa kasar sakonnin ta'aziyya kan wannan rashi na daya daga cikin dattijawan shugabanni masu hangen nesa da kuma karfin fada a ji a


Nahiyar Afrika. 


Trending News

KĀKOU - Hawaiʻi’s Town Hall | First-Time Voters | PBS

First-Time VotersSpecial | 1h 28m 51sVideo has Closed Captions | CCYoung first-time voters across the state share why th...

EANA | designboom.com

naoshima new museum of art by tadao ando opens in japan with major asian survey architecture 12k views...

A Visit to the Islands of Lanaʻi and Molokaʻi

PBS Hawaiʻi ClassicsA Visit to the Islands of Lanaʻi and Molokaʻi2/3/1988 | 28m 45sVideo has Closed Captions | CCEpisode...

naseem makiya | TechCrunch

naseem makiyaHeadlines Only Load MoreStartupsVoting is a social experienceKate ClarkOct 24, 2018July 15, 2025Boston, MA ...

binka-minka

Россия - е*анутая страна.)) и все мы это уже поняли)) П.С. "все мы" - это не зомбированные люди, которые смотр...

Latests News

Shugaban kasar Namibiya Hage Geingob ya mutu

Shugaban kasar Namibiya ya mutu da sanhin safiyar Lahadi 04.02.2024 a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin kasar in...

HIKI NŌ | 2/15/22 | Aloha, Atlanta! | Season 13 | Episode 12 | PBS

2/15/22 | Aloha, Atlanta!Season 13 Episode 12 | 29m 2sVideo has Closed Captions | CCHawaiʻi students gear up to compete ...

Takunkumin Amurka kan cin zarafi a Sudan

Kasar Amurka ta dankara takunkumin karya tattalin arziki kan daya daga jagororin rundunar mayar da martani na Sudan, Abd...

Kai tsaye - RFI

Koma shafin farko /RFI Kai-tsaye Kai-tsaye RFI kai-tsaye Saurari dukannin labaran RFI kai-tsaye a shafinmu na yanar gizo...

DINNAN | Premiere.fr

Biographie News Photos Vidéos Films Séries Nom de naissance DINNAN Avis PoorNot so pooraveragegoodvery good Filmographie...

Top