Mali ta shafe sunan Faransa a tituna da gine-ginenta
Mali ta shafe sunan Faransa a tituna da gine-ginenta"
Play all audios:
Gwamnatin soja a Mali ta bi sahun takwarorinta na Burkina Faso da Nijar wajen sake sunayen tituna da wasu fitattun wurare a Bamako, inda ta ciccire duk wasu sunayen masu alaka da Faransa.
Matakin ya shafi titin CEDEAO da ke nufin ECOWAS a Faransanci wanda aka maye shi da AES a yanzu.
Kusan dai sunayen tituna 25 ne jami'an, hukumomin na Mali suka sake su ciki har ma da wasu da ke na ma'aikatu a Bamakon da duk ke da alaka da turawan mulkin mallaka.
Cikin shekaru biyun da suka gabata ne dai kasashen Nijar da Burkina Faso sun sake sunayen fitattun wurare na tarihi da ma tituna wadanda ke da nasaba da Faransa.
Karkashin ikon Kanal Assimi Goita, kasar Malin ta dakatar da dadadden kawance da ke tsakaninta da kasashen Turai musamman ma kasar Faransa da ta rene ta, sanna ta koma hulda da Rasha
musamman ma ta fuskar soji.
Trending News
Home is here | 406 lanai cat sanctuary, kenyatta kelechi, keiki zoo | season 4 | episode 6Kalaʻi Miller: Aloha and welcome to Home is Here, I’m Kalaʻi Miller. The Honolulu Zoo is home to hundreds of exotic a...
Son dakika: ankara'da kum firtinasiTürkiye'den ve Dünya’dan son dakika haberler, köşe yazıları, magazinden siyasete, spordan seyahate bütün konuların ...
Koriya ta Kudu ta tsige sabon shugaban kasarTsige mukadashin Shugaban kasar Koriya ta Kudu, Han Duck Soo na zuwa ne makwanni biyu bayan tsige tsohon shugaban kasar,...
Nā mele | mark yamanaka - he aloha no punaluʻuClip: Special | 3m 59s He Aloha No Punaluʻu is a song about the beautiful black sand beach in Punaluʻu. Aired 10/25/2021...
Muse | nina kawar: healing art | season 2 | episode 225Season 2 Episode 225 | 4m 34sVideo has Closed Captions | CC In Marshall NC, Nina Kawar produces fragile and intricate ar...
Latests News
Mali ta shafe sunan Faransa a tituna da gine-ginentaGwamnatin soja a Mali ta bi sahun takwarorinta na Burkina Faso da Nijar wajen sake sunayen tituna da wasu fitattun wurar...
ROBA | designboom.comDESIGNER'S OWN WORDS: In this concept we transferred ornamentation from the tiles themselves to the adhesive that b...
Hiki nō | hiki nō - hosted by lanai high and elementary 519 | season 5 | episode 19Season 5 Episode 19 | 27m 23sVideo has Closed Captions | CC Lanai High and Elementary Host this episode of HIKI NŌ Stude...
PNDS Tarayya – DWTsallake zuwa shafin jadawaliTsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsaTsallake zuwa karin wasu shafukan DWBidiy...
Nā Mele | Kulāiwi | PBSPerformance: Ka Nani A‘o Maunakea (Guitars strumming) Aia i ka ‘iu Ka nani a‘o Maunakea E hulali mai nei He beauty maoli...